Kasar Masar dai na daya daga cikin fitattun kasashe a fagen horar da masu karatun kur'ani. A kowane zamani, an gabatar da masu karatu da yawa a duniya, kowannensu yana da salo da halaye na musamman wajen karatun kur’ani mai tsarki. Daga cikin su, muna iya ambaton Mahmoud Ali Al-Banna , wanda karatunsa ya kasance mai ban mamaki kuma na musamman duk da sauki.
Lambar Labari: 3487720 Ranar Watsawa : 2022/08/20